’Yan ta’adda sun sake binne bama-bamai a titi a Neja
Mutum biyu sun mutu bayan motar da suke ciki ta taka bom da ’yan ta’adda suka sake binnewa a kan titin a Jihar hanyar Neja
Manyan Labarai
Mutum biyu sun mutu bayan motar da suke ciki ta taka bom da ’yan ta’adda suka sake binnewa a kan titin a Jihar hanyar Neja
Yayin da wasu ke ganin AI za ta sauwake musu ayyukansu, wasu gani suke yi ya kamata a sanya dokokin da za su sanya ido kan yadda ake amfani da ita.
Gwamnatin Legas ta ce an aiwatar da ayyukan ne domine cike giɓin muhimman gine-ginen da ake buƙata a faɗin jihar.
Majiyoyi sun ce rikicin ya samo asali ne daga saɓani da ya fara da muhawara, kafin daga bisani ya rikiɗe zuwa faɗa.
Rahoton Bankin Duniya na 2022 ya nuna cewa kusan mutane miliyan 70 a Najeriya ba su da damar samun ruwan sha na asali