Manyan Labarai

Manyan Labarai

Mahaifiyar tsohon shugaban kasa Yar’Adua ta rasu

Za a yi jana’izar Hajiya Dada ranar Talata bayan Sallar Azahar a Katsina

Wadda ta yi kutse a shafin Hisbah ta bayyana kanta

Matashiyar ta ce sun gano yadda Hisbah ke amfani da shafin nasu wajen kallon fina-finan batsa.

Kifar da gwamnati: ’Yan sanda sun sa kyautar N20m kan bature da ɗan Najeriya

Duk wanda ya gan su, ya sanar da Ofishin Mataimakin Sufeto-Janar kan Binciken Kwakwaf

Ƙasurgumin ɗan daban da ya addabi Kano ya mutu

Ɗan daban ya rasu a asibiti sakamakon raunuka da ya samu.

Juyin mulki: Najeriya na neman ɗan ƙasar Birtaniya ruwa a jallo

Andrew Povich ne ya ɗauki nauyi tare da tsara zanga-zanga da nufin amfani da ita wajen kifar da gwamnatin Najeriya.