Manyan Labarai

Manyan Labarai

14 ga Satumba za a rufe layukan waya marasa lambar NIN —NCC

Akwai ƙararraki, inda mutane suka mallaki katinan layukan SIM da ba a saba gani ba, wasu sun wuce 100,000.

Cutar diphtheria ta kashe mutane 40 a Kano

Akasarin wadanda cutar ta Diphtheria ta shafa kananan yara ne, kuma wasu da dama suna kwance a asibiti

An ɗaure ‘yan Najeriya kan takardun auren bogi 2,000 a Birtaniya

Sun dai yi wa ‘yan Najeriya takardar zamba ta Tarayyar Turai EU Settlement Scheme ga ‘yan Najeriya daga watan Maris 2019 zuwa Mayun a bara

Takarar 2027 ta fi karfin Atiku —Bode George

Cif Bode George ya ce dan Kudu ne ya dace da takarar zaben shugaban kasa na 2027, amma irinsu Atiku Abubakar ba

Abba ya rufe duk asusun ma’aikatun Kano

Ya ba da umarnin ne a yayin ganawa da shugaban hukumar tara haraji ta KIRS