Yadda Magaji Danbatta ya taimaki takarata a 2003 — Shekarau
Tsohon gwamnan ya ce bashin da Danbatta ya ba shi, shi ne taimaka masa wajen sayen fom ɗin takara.
Manyan Labarai
Tsohon gwamnan ya ce bashin da Danbatta ya ba shi, shi ne taimaka masa wajen sayen fom ɗin takara.
‘Yan Najeriya na ci gaba da kokawa kan yadda farashin man fetur ya yi tashin gwauron zabi.
Shugaban zai kai ziyarar ne kwanaki kaɗan bayan dawowarsa daga ƙasar Faransa.
Mai shagon ya zargi saurayin da sace masa kayan shayi a garin Jigawar Tsada da ke Karamar Hukumar Duse a Jihar Jigawa.
’Yan Najeriya, Jamus, Brazil, Birtaniya, Yugoslavia da Netherlands na daga cikin wadanda suka horas da tawagar Super Eagles