Manyan Labarai

Manyan Labarai

Jihohi 21 na neman bashin N1.65trn duk da ƙaruwar kuɗaɗen tarayya da 40%

Sun ce za su yi amfani da bashin tiriliyan N1.65 da suke neman fitowa ne wajen cike giɓin da suka samu a kasafin kuɗinsu na shekarar 2024 da muje ciki

NAJERIYA A YAU: Yadda Ya Kamata Alaka Ta Kasance Tsakanin ‘Yan Sanda Da Al’umma

Shirin Najeriya a yau zai tattauna kan abin da ya sa ake samun cin fuskar.

Tinubu ya naɗa sabbin shugabannin NIA da DSS

Tinubu ya ce yana sa ran sabbin shugabannin hukumomin su yi aiki cikin ƙwarewa.

Gwamnatin Sokkwato na shirin daure matashi a kurkuku kan soshiyal midiya —Amnesty

Gwamnatin Sakkwato na shirin tura matashin zuwa kotu domin aika shi gidan gyaran hali, a cewar Amnesty International

’Yan sanda na farautar ’yan Shi’a kan Kisan ’yan sanda a Abuja

’Yan sanda biyu wani ɗan kasuwa aka kashe a rikicin da ya ɓarke a Kasuwar Wuse da ke birnin Abuja