Manyan Labarai

Manyan Labarai

’Yan bindiga sun binne gawar Sarkin Gobir —Ɗansa

’Yan bindiga sun sako shi bayansa suka ƙarbi kuɗin fansa da kuma babura bayan da farko sun yi wa mahaifinsa kisan gilla

Kisan Sarkin Gobir: Abin da Tinubu ya ce a saƙon ta’aziyya

’Yan ta’adda sun kashe sarkin mai shekaru 72 wanda ya haura shekaru 40 a kan mulki duk da cewa ana shirin kai musu kuɗin fansa

NAJERIYA A YAU: Shin Har Yanzu Akwai Masu Matsakaicin Karfi A Najeriya?

Wane mizani kuke amfani da shi wajen auna masu matsakaicin ƙarfi ko wadata ko kuma masu ƙaramin ƙarfi a Najeriya?

Sojoji sun kashe gomman ‘yan bindiga a Filato

An ƙwato shanu sama da 100 da ake zargin na sata ne daga hannun ‘yan bindigar bayan samamen.

Gwamnatin Nijeriya ta yi sakaci kan kisan Sarkin Gobir — Atiku

Yana da muhimmanci mu ƙara jaddada wa gwamnati cewa dole ne ta samar da tsaron rayukan jama’a.