Manyan Labarai

Manyan Labarai

NAJERIYA A YAU: Yadda Bacewar Ƙananan Takardun Naira Ke Shafar Kasuwanci

A ‘yan kwanakin nan da wuya a ci karo da kanana takardun Naira.

Tinubu ya kori Arabi, ya naɗa Pakistan a matsayin shugaban NAHCON

Tinubu ya kori Arabi yayin da EFCC ke gudanar da bincike a kansa game da aikin Hajjin 2024.

Miliyan 29 ta yi wa Sanatoci kaɗan a wata — Sanata Abbo

Abbo ya ce zamansa Sanata ya sa ya talauce.

Tinubu ya bayar da umarnin biyan tallafin man fetur – Rahoto

Wannan na zuwa ne biyo bayan zanga-zangar matsin rayuwa da aka yi a faɗin Najeriya.

NAJERIYA A YAU: Mece Ce Cutar Ƙyandar Biri Kuma Me Ke Jawo Ta?

NCDC ta ce ta samu aƙalla mutane 39 da suka harbu da cutar daga farkon shekarar nan.