Manyan Labarai

Manyan Labarai

An ɗaure mutum 1000 saboda zanga-zangar yunwa — Amnesty

Ƙungiyar ta koka kan yadda hukumomi a Najeriya suka take haƙƙin ɗan Adam yayin zanga-zangar.

An kama wata mata da makamai a cikin buhun garin kwaki

Matar wadda ta taso daga Jihar Nasarawa, ta ce an ba ta naira 130,000 ta kai saƙon Jihar katsina.

Muna so a ceto abokiyar aikinmu daga hannun masu garkuwa — Likitoci

An yi garkuwa da Dokta Ganiyat Popoola watanni takwas da suka gabata.

Abba ya naɗa Kwamishinan Tsaro da Harkokin Cikin Gida

Ya riƙe muƙamin Magatakarda a Jami’ar Baze da ke Abuja.

An saki ɗaya daga cikin jiragen Gwamnatin Nijeriya da aka riƙe a Faransa

Lamarin ya samo asali saboda rigimar kamfanin da Gwamnatin Ogun.