An sace ɗaliban jami’a fiye da 20 a Benuwe
Rundunar ’yan sandan Jihar Benuwe a wannan Juma’ar ta bayyana cewa lamarin ya faru ne a kan hanyar Otukpo zuwa Enugu.
Manyan Labarai
Rundunar ’yan sandan Jihar Benuwe a wannan Juma’ar ta bayyana cewa lamarin ya faru ne a kan hanyar Otukpo zuwa Enugu.
Jihar Borno ta haɗa iyaka da ƙasashe uku, inda tashar jiragen ruwa za ta inganta kasuwancin kan iyaka.
Shin wane hurumi taken Najeriya ke da shi a dokar ƙasa?
Ɗan uwan nasu ya sace wata wayar salula ta kimanin naira dubu 35 a wurin da suke aikin leburanci.
Daga cikin wadanda suka mutu, guda 4 duk na mutum ɗaya ne.