’Yan bindiga sun sace uwa da ’ya’yanta mata 4 a Kaduna
Kakakin rundunar ‘yan sandan jihar bai amsa kiran da aka yi masa dangane da harin ba.
Manyan Labarai
Kakakin rundunar ‘yan sandan jihar bai amsa kiran da aka yi masa dangane da harin ba.
Jam’iyyar ta ce INEC ta yi wa hukuncin kotu gurguwar fahimta.
Waɗannan kalaman sun biyo bayan shawarar da INEC ta yanke na bin umarnin kotun ɗaukaka ƙara da aka bayar kwanan nan.
Fadar ta bayyana irin tsaikon da Shugaba Tinubu zai fuskanta idan ya shiga cikin garin Filato.
Maharan sun yi awon gaba da mata bakwai da dattijai biyu, yayin da wasu biyu suka samu raunuka kuma yanzu haka suna jinya.