Manyan Labarai

Manyan Labarai

NAJERIYA A YAU: Dabarun Fara Kananan Sana’o’i A Najeriya

Shin me ya kamata masu sana’o’in su sani domin tsayawa daram a kowane hali?

Gwamnatin Kano ta janye dokar hana fita gaba ɗaya

Gwamnatin ta janye dokar ne biyo bayan daidaituwar al’amura a jihar.

Babu wanda aka kashe a zanga-zangar yunwa a Kano —’Yan sanda

An kama mutane 873 kan lalatawa da sace dukiyoyin jama’a da na gwamnati a lokacin zanga-zangar a Kano

Rogo ya yi ajalin magidanci da iyalinsa su bakwai a Sakkwato

Magidancin da matarsa da ’ya’yansu biyar ne suka rasu bayan cin abincin da aka sarrafa da rogo

An sace N50bn daga asusun Gwamnatin Kano —Muhyi

An sace miliyan 450 da sunan sayen gidajen sauro masu ɗauke da magani