Manyan Labarai

Manyan Labarai

Dan sanda ya kashe amarya a zanga-zanga a Kano

A mako mai zuwa za a daura auren Firdausi kafin dan sandan ya harbe ta har lahira a ungwar Rijiyar Lemo

Mutfwang ya sassauta dokar hana fita a Jos

Dokar hana zirga-zirga a garin Jos ta koma karfe 2 na rana zuwa 6 na yamma

Manyan hafsoshin tsaron ECOWAS na taro a Abuja

Manyan hafsoshin tsaron kasashen yammacin Afirka (ECOWAS) sun fara taro a Abuja

Mun kama sojan da ya harbe saurayi yayin zanga-zanga a Zariya — Sojoji

Rundunar ta ce fara gudanar da bincike a kan sojan da ya harbe saurayin a Zariya.

DAGA LARABA: Yadda Za Ku Gane Shafukan Tallafin Gwamnati Na Bogi

Yana da kyau mutum ya iya tantance shafin da za a iya yi masa kuste musamman a kan abin da ya shafi kudi.