Manyan Labarai

Manyan Labarai

Zanga-zanga: Mutum 2 sun mutu a arangamar ’yan daba da jami’an tsaro a Kano

Zanga-zanga ta rikiɗe zuwa tashin hankali a jihar.

Zulum ya janye dokar hana fita a Borno

Bayan tuntubar jami’an tsaro mun dage dokar hana fita ta sa’o’i 24 a yau Asabar.

Zanga-Zanga: Dalilin da Gwamnan Kano yake ɗora wa ’yan adawa laifi — APC

Kowa ya ji gwamnan da kansa ya ce a fito a yi zanga-zangar kuma shi zai fito ya karbe su.

Yadda ma’aikaci zai kashe mafi ƙarancin albashi na Naira dubu 70 a Nijeriya

Ko da ma’aikaci ne ya kamata ya samu wata sana’a a gefe don ƙarin samun kuɗi.

Kada mu bai wa maƙiya gudunmawar lalata Kano — Sanusi II

Ya kamata mutanen Kano mu yi wa kan mu nasiha, mu daina faɗa wa tarkon maƙiyan Kano.