Manyan Labarai

Manyan Labarai

Za mu ɗauki mataki idan zanga-zanga ta wuce gona da iri — Sojoji

An gargadi masu fakewa da zanga-zangar suna sace-sacen kayan gwamnati da al’umma.

Ya kamata Tinubu ya saurari buƙatun masu zanga-zanga — Atiku

Muna jinjina ga wadanda suka gudanar da zanga-zangar cikin lumana.

Masu zanga-zanga sun hana zirga-zirgar ababen hawa a Zariya

An kusa hatsaniya tsakanin masu zanga-zangar da wasu sojoji da suka hana wucewa.

Masu zanga-zanga sun bijire wa dokar hana fita a Jigawa

Jami’an tsaron ba za su iya tabbatar da an kiyaye da doka da oda na tsawon lokaci ba.

Tura ta kai bango —Masu zanga-zanga

Masu zanga-zangar tsadar rayuwa sun bayyana cewa, “tura ce ta kai bango, suka fito kan tituna