Masu zanga-zanga sun bijire wa dokar hana fita a Jigawa
Jami’an tsaron ba za su iya tabbatar da an kiyaye da doka da oda na tsawon lokaci ba.
Manyan Labarai
Jami’an tsaron ba za su iya tabbatar da an kiyaye da doka da oda na tsawon lokaci ba.
Masu zanga-zangar tsadar rayuwa sun bayyana cewa, “tura ce ta kai bango, suka fito kan tituna
An sassauta dokar ce daga karfe 12 na rana zuwa karfe na yamma a ranar Juma’a kadai.
An sassauta dokar hana fita ne bayan zaman majalisar tsaron jihar
An haramta kowace irin zanga-zanga a fadin Jihar Katsina