HOTUNA: An cinna wuta a hedikwatar APC a Jigawa
Tarzoma ta yadu a sassan jihar inda matasa rike da makamai ke cin karensu babu babbaka.
Manyan Labarai
Tarzoma ta yadu a sassan jihar inda matasa rike da makamai ke cin karensu babu babbaka.
Zanga-zangar matsin rayuwa da aka soma a fadin jihar ta rikiɗe zuwa tarzoma.
An kashe mutane 19 yayin da ‘yan sanda suka tabbatar da mutuwar mutum 16.
Yadda aka yi karon barta tsakanin ’yan sanda da masu zanga-zanga a Kano
Sun banka wuta a ofishin Hukumar Sadarwa ta Kada (NCC) da ke Kano inda suka kwashe kwamfutoci da kujeru wasu kayan aiki.