EFCC ta gayyaci shugaban NAHCON kan aikin Hajjin 2024
EFCC ta gayyaci Arabi don bincikar yadda NAHCON ta kashe Naira biliyan 90 a Hajjin bana.
Manyan Labarai
EFCC ta gayyaci Arabi don bincikar yadda NAHCON ta kashe Naira biliyan 90 a Hajjin bana.
MTN ya ɗauki matakin ne bayan yadda aka fara kai wa ofishoshinsa hari.
Rarara na da kwarin gwiwar cewa ayyukan Tinubu za su samar da kyakkyawan sakamako cikin watanni uku masu zuwa
Majalisar Wakilai na binciken kamfanonin BUA da Dangote cikin jerin kamfanoni da cibiyoyin gwamnati 113 kan badakalar kudaden haraji.
A safiyar Talata Jalal Arabi zai hallara a babban ofishin EFCC domin tambayoyi kan tallafin N90bn da gwamnati ta ba wa maniyyata a aikin Hajjin 2024