Manyan Labarai

Manyan Labarai

EFCC ta gayyaci shugaban hukumar aikin Hajji kan N90bn

A safiyar Talata Jalal Arabi zai hallara a babban ofishin EFCC domin tambayoyi kan tallafin N90bn da gwamnati ta ba wa maniyyata a aikin Hajjin 2024

Duk alhajin Najeriya ya samu tallafin N1.6m —NAHCON

Alhazan da suka biyan kudin kujerar Hajji ta tsarin adashin gata sun fi amfana

NAJERIYA A YAU: Yadda Sabon Mafi Karancin Albashi Zai Iya Daidaita Al’amura

Wasu masu kamfanoni da ’yan kasuwa na ganin kamar an ɗora musu nauyin da ya fi ƙarfinsu.

Tinubu ya bayar da umarnin sayar wa Dangote ɗanyen mai

Gwamnatin ta ce za ake sayar da ɗanyen man ne a farashin Naira.

NCC ta umarci a sake buɗe layukan mutane da aka rufe

Hukumar ta umarci kamfanonin su sake bai wa mutane damar haɗe layukansu da lambar NIN.