Tinubu ya sa hannu a fara biyan sabon albashi
Shugaban kasa ya sanya hannun kan dokar biyan N70,000 a matsayin albashi mafi karanci a Najeriya
Manyan Labarai
Shugaban kasa ya sanya hannun kan dokar biyan N70,000 a matsayin albashi mafi karanci a Najeriya
Matasan suna daga kwaleye masu dauke da rubutu da ke nuna bacin ransu kan halin tsadar rayuwa a kasar.
A lokuta da dama idan ran ’yan kasa ya baci su kan dauki matakin nuna fushinsu ga gwamnati ta hanyar zanga-zanga.
Ya rage mana mu saurari masu zanga-zangar nan. Mu tattauna da su mu karɓi kokensu.
Mayaƙan sun kashe wani ɗan sanda da wata mace ɗaya a yayin harin na ba-zata.