Tura ta kai bango: Ku sayi matatar maina —Dangote ga NNPC
Alhaji Aliko Dangote ya nemi Kamfanin NNPCL ya zo ya saye matatar tasa ce cikin bacin rai da takaici
Manyan Labarai
Alhaji Aliko Dangote ya nemi Kamfanin NNPCL ya zo ya saye matatar tasa ce cikin bacin rai da takaici
Da galibinmuu suka tuno da korafin da Babban Shugaban Matatar kuma Shugaban Rukunin Kamfanonin Dangote Alhaji Aliko Dangote ya yi cewa manyan kamfanon
Rundunar ’yan sanda ta ce an ɗauko sojojin haya daga ƙasashen ƙetare a shirye-shiryen shiga zanga-zanga.
’Ya’ya 9 mahaifiyarmu ta haifa amma daga ni sai ’yar uwata muka rayu.
An tabbatar da cewa wannan harin ba na kunar bakin wake ba ne.