NAJERIYA A YAU: Shin Zanga-Zanga Kan Sauya Al’amura A Najeriya?
A lokuta da dama idan ran ’yan kasa ya baci su kan dauki matakin nuna fushinsu ga gwamnati ta hanyar zanga-zanga.
Manyan Labarai
A lokuta da dama idan ran ’yan kasa ya baci su kan dauki matakin nuna fushinsu ga gwamnati ta hanyar zanga-zanga.
Ba NLC ce ta shirya zanga-zangar ba, kuma ba ta manta da ƙuncin rayuwa da ake ciki ba.
Al’ummar Borno ta Kudu sun yi zanga-zanga a Abuja kan tsige Sanatansu, Mohammed Ali Ndume, saboda sukan Gwamnatin Tinubu kan matsin rayuwa
Ana zargin NMDPRA na ba da lasisi ga masu shigo da man dizel mai haddasa cutar kansa da cutar huhu
Ta bayyana yadda ake tsare ‘yan mata a sansanin Boko Haram da ke dajin Sambisa.