Manyan Labarai

Manyan Labarai

DAGA LARABA: Dabarun Kauce Wa Dagulewar Lissafi Sakamakon Ruwan Sama

Akwai masu sana’o’in da sai sun fita za a samu taro da sisi amma kuma babu hali.

Waɗanda suka yi zanga-zanga a 2012 na son danne haƙƙin jama’a — Atiku

A cewarsa waɗanda ke ƙoƙarin hana zanga-zangar su ne waɗanda suka yi wa tsohon Shugaban Ƙasa Goodluck Jonathan zanga-zanga a 2012.

Ina roƙon ’yan Najeriya kada su yi zanga-zanga — Tinubu

An shirya gudanar da zanga-zangar daga ranar 1 ga watan Agusta.

Majalisa ta amince da N70,000 a matsayin mafi ƙarancin albashi

Majalisar ta amince da ƙudirin ne a zamanta na ranar Talata.

EFCC ta gaza gabatar da hujja a kan Kwankwaso a kotu

Lauyan EFCC ya buƙaci kotun ta ba su lokaci domin shiryawa.