Manyan Labarai

Manyan Labarai

Ta’addanci: Gwamnan Zamfara da Ministan Tsaro na nuna wa juna yatsa

Gwamna Lawal Dare ya ce babu wani matsin lamba na cikin gida ko na waje da zai sa shi sasantawa da ’yan fashin daji

’Yan ta’adda sun fara amfani da jirgi mara matuki —ONSA

Ofishin ya bayyana cewa ayyukan miyagun na barazana ga tsaro da kuma tattalin arzikin kasar

Sheikh Tijjani Guruntum ya gwangwaje dalibansa da kyautar kuɗi da kayan abinci

Kusan duk mutanen da suka halarci majalisin malamin a daren ranar Litinin sun samu wannan kyauta

Matatar Dangote: Minista na neman sasanta NNPC da Dangote

Rikici tsakanin Matatar Dangote da hukumomin man fetur a Najeriya ya ya bar baya da kura

NAJERIYA A YAU: Dalilin Da Masu Zuba Jari Suke Gudun Nijeriya

Masana na ci gaba da nuna fargaba game da rashin tabbas a fannin zuba jari a Najeriya.