Manyan Labarai

Manyan Labarai

’Yan sanda sun cafke wanda ya kitsa kisan Janar Udokwere

Rundunar ta bayyana cewar wanda ake zargin na daga cikin waɗanda suka tsere daga gidan yarin Kuje.

Dan sanda ya harbe mahaifinsa har lahira a Borno

Mahaifin nasa da ya hallaka tsohon dan sanda ne mai muƙamin ASP

Matatar Dangote: Ku zo ku saya ku yi yadda kuke so —Dangote ga NNPCL

Hukumar MNDPRA ta ce Matatar Dangote ba ta da lasisin fara aiki kuma man dizel da take samarwa bai kai na kasashen waje inganci ba

NAJERIYA A YAU: Alaƙar Da Ke Tsakanin Masu Haƙar Ma’adanai Da ’Yan Bindiga

Duk da zafin hare-haren a wadannan jihohi, aikin hakar ma’adanai na ci gaba kamar yadda aka saba.

Biden ya janye daga takarar shugaban Amurka 

Shugaban dai ya fuskanci matsin lamba tun bayan da ya kamu da cutar COVID-19.