Manyan Labarai

Manyan Labarai

Shugaban APC ya gana da Bala Mohammed kan jita-jitar sauya sheƙarsa zuwa ADC

Gwamnan ya yi alƙawarin bayyana matsayarsa kan jam’iyyar da zai koma zuwa ranar Alhamis.

Rikici ya sake tashi a Jos bayan sassauta dokar hana fita

Bayan sassauta dokar hana fita, wasu matasa sun kai hare-hare a sassa daban-daban na garin Jos, abin da ya haifar da tsoro da firgici

El-Rufai zai ci gaba da zama a tsare har zuwa 14 ga Afrilu

Tun da farko El-Rufai ya musanta dukkanin tuhume-tuhumen da ake masa.

Tinubu zai kara yawan bashin da ake bin Najeriya zuwa Naira tiriliyan 195

Hakan na zuwa ne a daidai lokacin da Asusun Lamuni na Duniya (IMF) ke nuna damuwa kan yawan bashin da ƙasashe masu ƙaramin ƙarfin tattalin arziki ke f

’Yan bindiga sun yi garkuwa da masu aikin gawayi 8 a Filato

Kauyuka da dama a Wase da Kanam sun dade suna fama da hare-haren ’yan bindiga da satar mutane, wanda ya yi sanadin mutuwar jama’a da dama ciki har da