Manyan Labarai

Manyan Labarai

Muhimman abubuwa 13 a hukuncin Kotun Ƙoli kan ’yancin ƙananan hukumomi

Gwamnan jiha ba ya da ikon naɗa shugabannin riƙo a ƙananan hukumomi.

Gwamnatin Tarayya ta ci tarar Kamfanin Meta dala miliyan 220

An buƙaci Meta ya biya ƙarin dala 35,000 da Nijeriya ta kashe wajen gudanar da binciken.

Sanata Ndume ya yi wa Majalisa bore

Sanata ya ki karbar sabon mukamin shugabanci da Majalisar Dattawa a nada shi

Mayaƙan Boko Haram 263 sun miƙa wuya — MNJTF

Binciken farko ya gano cewa mutanen da suka miƙa wuyan ’yan Najeriya da Kamaru ne.

‘N70,000 a matsayin mafi karancin albashi ya yi kadan’

Aluko ya ce a halin da ake ciki a Najeriya, babu wani mai cikakken hankali da zai yi murna da N70,000 a matsayin mafi karancin albashi