Manyan Labarai

Manyan Labarai

Cin zarafi ba zai hana ni tsage gaskiya ba —Danbilki Kwamanda

“An sanar da ni mutanen gwamnatin na nema na su ci min mutunci. Ni ne na uku [da suka yi wa haka],” in ji shi

Zanga-zanga: Ohaneze ta umarci al’ummar Igbo su kaurace

Kungiyar Ohaneze ta ce ’yan kabilar Igbo sun fi kowa yin asara a duk lokacin da aka yi zanga-zanga a fadin Najeriya

NAJERIYA A YAU: ‘Yadda APC Ke Kokarin Rufe Bakin Masu Sukar Gwamnati’

’Yan adawa na zargin Jam’iyar APC da kokarin rufe bakin masu yi mata gyara a inda ta yi kuskure.

Ɗan Gwamna Zulum ya magantu kan zargin kashe wani mutum a Indiya

Manufar waɗanda suka ƙirƙiro labarin ita ce ɓata sunan mahaifina.

Tinubu da NLC sun amince da N70,000 a matsayin albashi mafi ƙaranci

Tinubu ya yi alƙawarin sake bitar dokar albashi mafi ƙaranci duk bayan shekara uku.