Manyan Labarai

Manyan Labarai

’Yan Majalisar Tarayya Sun Yanke Rabin Albashinsu

Majalisar ta amince da kudurin kuma ta aike da shi ga kwamitocin da suka dace domin zartarwa

An tsinci gawar Kanar din soja a Jos

An tsinci gawar Kanar BT Vandi (murabus) ne jim kadan bayan shigarsa daki a masaukin bakin

Rashin tsaro: Malaman Arewa sun shirya addu’o’i na musamman

Malaman sun roki Allah Ya taimaki Janar Christopher da sojoji wajen magance matsalar rashin tsaro a yankin Arewa maso Yamma

Tsadar rayuwa: Daliban Arewa sun janye daga zanga-zanga

Daliban Arewa sun janye daga zanga-zangar tsadar rayuwa

NAJERIYA A YAU: Me Ya Sa Gwamnoni Ke Rige-Rigen Yin Zaben Kananan Hukumomi?

Zuwa yanzu jihohi 13 aka lissafa za su gudanar da zaben kananan hukumomi