Manyan Labarai

Manyan Labarai

Kotu ta tabbatar da Sanusi II a matsayin Sarkin Kano

Kotu ta tabbatar da nadin Sarki Muhammadu Sanusi II, ta kuma haramta wa wadanda aka tube bayyana kansu a matsayin sarakuna

Hauhawar farashin kayayyaki ya ƙaru zuwa kashi 34.19

NBS an samu hauhawar farashin kayayyaki idan aka kwatanta da watanni baya da suka shuɗe.

Yadda aka kasa gyara titin Kaduna-Abuja a shekaru 6

Ministan Ayyuka, Umahi ya ce nan da watanni 12 za a kammala aikin

‘’Yan bindiga sun sa mana harajin N200m’

Ƙauyukan da ’yan fashin dajin suka lafta wa haraji na fadi-tashin hada kudaden kafin cikar wa’adin da aka ba su

’Yancin kananan hukumomi: ‘Gwamnoni na shirin daukar fansa’

Majalisa za ta damka wa INEC ikon gudanar da zaben kananan hukumomi