Manyan Labarai

Manyan Labarai

NAJERIYA A YAU: Yadda Matasa Za Su Gina Rayuwarsu Da Ta Al’umma

Yau ce Ranar Matasa Masu Sana’a ta Duniya.

Tinubu ya yi wa Trump jajen harin da aka kai masa

An harbi Trump yayin da yake tsaka da jawabi a wani taron yaƙin neman zaɓe a Jihar Pennsylvania.

An kama ɗan sandan da ya yi wa matashiya fyaɗe a Legas

Ana zargin ɗan sandan ya yi wa matashiyar fyaɗe a ofishinsa.

Abin da ya ja hankalina na musulunta — Rabaran Adamu Shani

In har Yesu zai daga hannu ya roƙi Allah ashe shi ba Allah ba ne.

Ambaliya na iya ɓarna a fiye da rabin Nijeriya — Gwamnati

NNPCL ya ɗora alhakin ƙarancin man fetur da ake fama da shi a ƙasar nan kan ambaliyar ruwa.