Manyan Labarai

Manyan Labarai

An harbi tsohon Shugaban Amurka Donald Trump

An harbi Donald Trump a ɓarin kunnensa na dama.

Cire tallafin mai bai haifar da ɗa mai ido ba — NANS

Ƙungiyar ta buƙaci gwamnati ta yi abin da ya dace kafin haƙurin ‘yan Najeriya ya ƙare.

An cinna wa fadar Sarki Sanusi II wuta a Kano

Ana zargin wasu da cinna wa fadar wutar cikin dare.

Shekara 100 a duniya: Sheikh Dahiru Bauchi ya sake kafa tarihi

Shi ne malamin na farko a tarihin duniya da ya shekara 75 yana tafsirin Alkur’ani.

Gini ya rufta kan mazauna a Abuja

Lamarin ya faru ne sa’o’i 24 bayan da ginin wata makaranta ya rufta kan ɗaliban da ke rubuta jarrabawa a Jos.