Manyan Labarai

Manyan Labarai

A kamo wadanda suka kai Harin Jos a hukunta su —Kungiyar JNI

An gano gawarwakin wadanda suka mutu ne a Asibitin Koyarwa na Jami’ar Jos (JUTH), yayin da wasu biyu ke jinya a asibitin

DAGA LARABA: Shin Ya Dace A Biya Kudin Fansa Ga Masu Garkuwa Da Mutane?

Muhawara na kara kaurewa kan biyan kudin fansa ga masu satar mutane don kuɗin fansa. Yayin da wasu ke ganin bai kamata ba, wasu kuwa nasu tunanin daba

Kotu ta tsare direban matar Sarki Sanusi II kan satar gwala-gwalai na N60m

Direban matar Sarki Sanusi II ya amsa cewa shi ne ya shiga ɗakinta ya sace mata gwala-gwalai da darajarsu ta kai Naira miliyan 60, da kuma tsaɓar kuɗi

’Yan bindiga sun kai sabon hari bayan kashe masu bikin aure a Kaduna

Wannan harin na daren Talata na zuwa ne bayan a ranar Lahadi da dare, ’yan bindiga sun bude wa mahalarta bikin aure wuta a kauyen, inda suka kashe aka

Ministan Sufuri ya yi murabus don fitowa takarar Gwamnan Gombe

Sanata Sa’idu Ahmed Alkali, ya shiga jerin jami’an Gwamnatin Shugaban Kasa Bola Tinubu da suka ajiye mukamansu domin neman takara a zaben shekar