Tinubu da Atiku sun yaba da hukuncin Kotun Ƙoli kan ’yancin ƙananan hukumomi
Tabbatar da ’yancin ƙananan hukumomi babbar nasara ce ga ’yan Najeriya.
Manyan Labarai
Tabbatar da ’yancin ƙananan hukumomi babbar nasara ce ga ’yan Najeriya.
Ba mun tafi ba ne mu yi ciniki amma muna nan kan bakarmu har sai mun kammala tattaunawa.
Gwamnatin Kano ta ce ta tanadi shaidu 15 da za su bayyana a gaban kotu.
Tsohon ministan ya shiga akwatin ba da shaida, inda aka ga wani bangare na tufafinsa a jike sharkaf
Kotun Koli ta umarci Gwamnatin Tarayya ta rika tura wa tura wa kananan hukumomi kudadensu kai-tsaye daga asusun Tarayya