Manyan Labarai

Manyan Labarai

Shugabannin ECOWAS na ganawa a Abuja

Ana sa ran bayan kammala taron, ECOWAS za ta fitar da sabon shugabanta.

Yadda ’yan mata suka koma fasakwaurin shinkafa a Kudu

Hukumar Kwastam ta dage wajen kara tsaurara tsaro a yankin domin dakile harkokin fasa-kwaurin.

Gwamnatin Tarayya za ta maka Daily Trust a kotu kan rahoton Samoa

A cewar jaridar wasu sassan yarjejeniyar, sun buƙaci ƙasashe masu tasowa da su tallafa wajen kare haƙƙin ’yan luwaɗi da ’yan maɗigo (LGBTQ), don ƙara

Rashin tabbas kan aikin haƙar fetur na damun mutanen Bauchi da Gombe

NNPC ya ce, ya gano danyen man a rijiyar Kolmani da ke tsakanin jihohin Bauchi da Gombe.

Shin tsoffin shugabanni na tasiri wajen samun mulkin Nijeriya?

Siyasa kasuwar buƙata ce, kowa inda zai samu riba ko biyan buƙata yake karkata.