Manyan Labarai

Manyan Labarai

Makamai da kwayar N13.9bn muka kama a Ribas —Kwastam

Bibdigo guda 844 da harsasai 12,500 da miyagun kwayoyi guda miliyan 4.5 aka kama a Tashar Jiragen Ruwa ta Onne da ke Jihar Ribas

Kwastam sun kama makaman N1.6bn a filin jirgin Legas

An kama bindigogin Naira miliyan 270.8 da kuma jirage marasa matuka da kayan yaki da aka yi fasa-kwaurin su daga Turkiyya

NAJERIYA A YAU: Abin Da Dokar Ta-Baci Kan Man Fetur Ke Nufi

Mutane na ta neman amsar shin me hakan ke nufi?

Kudin fansa: Likita ya koka kan kashe ɗansa saboda N300m

An yi garkuwa da Janet Galadima, matar likitan, wacce ke zaman alƙalin kotun gargajiya a Kaduna

Ambaliyar ruwa ta mamaye gidaje da tituna a Legas

Yankunan da lamarin ya shafa sun haɗa da: Epe da Eredo da Bogije da Labora da Abijon da Sangotedo da Awoyaya da Ibeju zuwa Lekki.