Majalisa ta kori kudurin hana hafsoshin tsaro karkatar da kudade
Akasarin sanatoci sun ki amincewa da kudirin da Adams Oshiomhole ya gabatar.
Manyan Labarai
Akasarin sanatoci sun ki amincewa da kudirin da Adams Oshiomhole ya gabatar.
Yanzu haka dai wasu sassan jihar sun mamaye da ruwan sama.
Kamfanin rarraba wutar lantarki na Kaduna Electric ya kara kudin kowane kilowatt zuwa N209. Kaduna Electric ya sanar a safiyar Laraba cewa karin kudin
Sun bukaci tattaunawa kai-tsaye da Rarara wanda tun da aka sace mahaifiyarsa yake fama da rashin lafiya
Ana ta muhawara kan abin da ya fi muhimmanci tsakanin digiri da sana’a.