Manyan Labarai

Manyan Labarai

Kwalara ta kashe mutane 63, wasu 2,102 sun kamu —NCDC

Mutane sama da 2,000 sun kamu da cutar kwalara wadda ta watsu a jihohi 33 a Najeriya

Mutanen gari sun kashe ɗan bindiga a Kaduna

Mutanen garin sun yi bajinta tare sa kashe ɗaya daga cikin maharan da suka kai musu hari.

Gwamnati kaɗai ba za ta iya ɗaukar nauyin Ilimi ba — Minista

Ya buƙaci masu hannu da shuni shigo cikin harkar domin tallafa wa ilimi kai-tsaye.

Matar mataimakin Gwamnan Neja ta rasu

Allah Ya yi wa Hajiya Zainab, matar Mataimakin Gwamnan Jihar Neja, Yakubu Garba rasuwa.

Dambarwar Sarautar Kano: Sarki Aminu ya nemi canjin alkali

Lauyoyinsa sun bukaci Shari’a Amina Adamu Aliyu ta fitar da kanta daga shari’ar saboda fahimtar da suka yi tana da sha’awa a shari&#