Manyan Labarai

Manyan Labarai

NAJERIYA A YAU: Abin Da Ke Sa Mutum Ya Fara Tunanin Kashe Kansa

A ’yan kwanakin nan ana samun rahotannin yadda mutane suke kashe kansu.

Ruwan sama ya yi ajalin mutum 3, ya lalata gidaje 50 a Yobe

Aƙalla gidaje 50 ne suka lalace sakamakon mamakon ruwan saman.

Bankaɗa: Fitattun ’yan siyasa da ‘suka mallaki’ gidajen Naira tiriliya 1.49 a Dubai

Binciken ya gano cewa wasu gidajen na ’yan Nijeriya maza ne amma aka yi rajistarsu da sunayen mata.

Mutum 6 sun rasu a harin ƙunar baƙin wake a Borno — ’Yan Sanda

Majiyoyi daga yankin sun ce harin ya faru ne da misalin ƙarfe 1:30 na rana.

An dasa bom a wajen ɗaurin aure a Borno

Rahotanni sun bayyana cewar an tada bom ɗin ne a wajen ɗaurin aure.