Manyan Labarai

Manyan Labarai

Matsalar tsaro ta fi tsananta a lokacin Buhari — Shehu Sani

Tsohon Sanatan ya ce makarantu sun fuskanci hare-hare a lokacin Buhari.

Yadda tirelar shanu ta faɗo daga saman gada a Kano

Babu masaniyar abin da ya kifar da motar sai dai ana tunanin burkin motar ne ya ba wa direban matsala.

Yadda yunwa ke galabaita yara a jihohin Arewa 7

Wata ma’aikaciyar jinya a ƙaramin asibitin ta ce, wannan lalurar ce suke ta faman kula da ita a wannan lokacin a asibitin.

Lakwaja: Birnin da manyan kogunan Nijeriya suka haɗu amma ba ruwan sha

Ana ɗauko motocin dakon ruwa domin yankunan da ke fama da mugun ƙarancin ruwan sha.

Gwamnatin Kano ta yi martani kan ɗaga tuta a Fadar Nassarawa

Gwamnatin Kano ta yi watsi da batun ɗaga tutar masarauta da aka yi a gidan sarki na Nassarawa, wurin da Sarkin Kano na 15, Aminu Ado Bayero ke zaune.