Jama’a sun kashe barawon waya a Kano
A cikin dan lokaci taron jama’a ya afka musu, aka yi musu dukan kawo wuka da duk abin da aka samu
Manyan Labarai
A cikin dan lokaci taron jama’a ya afka musu, aka yi musu dukan kawo wuka da duk abin da aka samu
Da farko ya bayyana cewa shi soja ne, amma da bincike ya yi zurfi sai aka gano cewar, mamba ne na wata qungiyar ta’addanci kuma ana zargin yana
Sojojin sun yi nasarar ceto matafiya 157 da ’yan Boko Haram suka sace a kan hanyar Buratai zuwa Kamuya a Jihar Borno.
Tuni aka fara hasashen haɗewar jagororin siyasar biyu a ADC a shirye-shiryen zaɓen 2027 da niyyar kayar da Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu na APC da k
Wasu majiyoyi na cewa ana sa ran Gawuna zai gana da Kwankwaso a gidansa da ke Miller Road a Kano.