NLC ta kira taron gaggawa bayan gwamnati ta jingine batun karin albashi
Gwamanti ta jingine batun karin albashi domin Shugaba Tinubu ya kara tuntubar masu ruwa da tsaki kafin mika lamarin ga Majalisar Dokoki ta Kasa.
Manyan Labarai
Gwamanti ta jingine batun karin albashi domin Shugaba Tinubu ya kara tuntubar masu ruwa da tsaki kafin mika lamarin ga Majalisar Dokoki ta Kasa.
Yayin da ake kammala taron yini biyu a kan matsalar tsaro a shiyyar Arewa maso yammacin Najeriya, hankali ya karkata zuwa ga mataki na gaba.
Idan gwamnatin jihar ta zartar da dokar za ta rage wa Sarkin Musulmi ikon naɗa muƙamai.
Ministan ya ce an bar wa Tinubu takardar kan sabon tsarin mafi ƙarancin albashi don yin nazari.
Jami’in ya yanke jiki ya faɗi ana tsaka da zaman kwamitin majalisar wakilai a ranar Talata.