Tsige Sarkin Musulmi: Ka rika bincike kafin yin magana —Gwamnan Sakkwato ga Shettima
Gwamnatin jihar ta ce ya kamata Shettima ya rika bincike ya tabbatar da gaskiya al’amari kafin ya yi tsokaci a kai.
Manyan Labarai
Gwamnatin jihar ta ce ya kamata Shettima ya rika bincike ya tabbatar da gaskiya al’amari kafin ya yi tsokaci a kai.
Hukumar Shari’a ta Jihar Kano (JSC) ta dakatar da alkalan Kotun Majistare uku kan laifin sakaci da kuma almundhana yayin gudanar da ayyukansu.
Hukumar Raya Kasashe ta Majalisar Dinkin Duniya ce ta shirya taron
Sarkin ya koka kan yadda hare-haren ‘yan bindiga ya gurgunta kasuwanci a yankin.
An kama kansilan yankin Kumo ta Gabas tare da wani basarake kan zargin su da sace tiransfoma a Jihar Gombe