Manyan Labarai

Manyan Labarai

Abba ya umarci jami’an tsaro su kawo ƙarshen faɗan daba a Kano

Faɗan daba na ci gaba da yin ƙamari a jihar.

Yadda dangantakar ɓangaren zartarwa da majalisa ta kasance daga 1999 zuwa 2024

Manyan sanatoci da dama ba sa ji dadin yadda al’amura suke tafiya a Gwamnatin Tinubu.

Rashin hawa ya sa bikin Sallah ya zama lami a Kano

Wannan ne karo na biyu da ba a yi hawan Sallah ba a Kano. Sai kuma lokacin annobar Kwarona.

HOTUNA: Ziyarar da Atiku ya kai wa Buhari a Daura

Atiku ya kai wa Buhari ziyarar ne domin girmamawa.

Kano: Gwamna na da ’yancin naɗa Sarki — Kakakin Abba

Kakakin ya ce wannan faɗa ne da gwamnatinsu za ta ƙarasa.