An dage lokacin yanke hukunci kan Rikicin Sarautar Kano
Da misalin karfe 2 na rana za a yanke hukuncin ranar Alhamis
Manyan Labarai
Da misalin karfe 2 na rana za a yanke hukuncin ranar Alhamis
A Alhamis din nan sarakunan Kano da ke shari’a kan sarautar za su san matsayinsu a gaban kotu.
Kalaman jagoran Kwankwasiyya Rabi’u kan Gwamnatin Tarayya na ci gaba tayar da kura.
Alhazai 550 sun rasu ne a dalilin tsananin zafin da ya kai maki 51.8 a kan ma’aunin Celcius.
Gwamnonin jihohi da dama sun kashe biliyoyin Naira wajen sayen motocin alfarma daga kasashen duniya daban-daban ga wakilan majalisun dokokin jihohinsu