Manyan Labarai

Manyan Labarai

Siyasar Kano za ta iya ruguza Tinubu — Buba Galadima

Ya kamata Gwamnatin Tarayya da Shugaba Bola Tinubu su yi taka-tsan-tsan da siyasar Kano.

APC ta buƙaci a sanya dokar ta ɓaci a Jihar Ribas

’Yan sanda sun yi tir da kisan jami’ansu da aka yi a Jihar Ribas sakamakon rikicin siyasa.

Gobara ta tashi a Ado Bayero Mall 

Ya zuwa yanzu babu cikakken bayani game da tashin wutar.

Sabon taken Najeriya zai magance matsalar ta’addanci —Akpabio

Sanata Godswill Akpabio ya jaddada muhimmancin sauya taken Najeriya na ‘Nigeria we hail thee’ a matsayin mafita ga matsalar ’yan bindiga

DAGA LARABA: Yadda Kanawa Suka Je Kallon Hawan Daushe A Zazzau

Hawan Daushe al’ada ce ta sarakunan Kasar Hausa a lokacin bikin Sallah.