Manyan Labarai

Manyan Labarai

Al’ummar Jamus sun raba shanun Layya 700 a Kano

Kanawa 5,600 sun amfana da naman layyan shanu 700 da al’ummar Jamus suka yanka a fadin a Babbar Sallah bana

NAJERIYA A YAU: Hadarin Da Ke Tattare Da Cin Naman Layya Fiye Da Kima

Wuce gona da iri wajen cin nama ka iya rikita cikin mutum ya yi ta zarya a banɗaki.

Gwamnatocin baya ne suka jefa Najeriya cikin matsi — Onanuga

Onanuga ya ce gwamnatin Tinubu ba ta da laifin kan halin da ƙasar nan ke ciki a yanzu.

HOTUNA: Yadda Tinubu da Ɗangote suka yi Babbar Sallar a Legas

Tinubu ya gudanar da sallar Idin tare da wasu hadimansa a Legas.

HOTUNA: Yadda Sanusi II ya yi hawan sallah a Kano

Sarkin ya yi hawan ne duk da umarnin ‘yan sandan jihar na haramta hawa a sallar bana.