Tinubu na daf da korar wasu ministoci
Wani tsohon Gwamna na cikin minitocin da za a sauke su a yayin garambawul ɗin.
Manyan Labarai
Wani tsohon Gwamna na cikin minitocin da za a sauke su a yayin garambawul ɗin.
An dai yi Idin sallar ce cikin ruwan sama a wasu sassan Nijeriya musamman Arewacin kasar.
Sarki Sanusi ya yi duk zagayen Hawan Sallah da bisa al’ada aka saba a Birnin Dabo.
Remi Tinubu ta kauce wa duk wani abu na siyasa da ba dole ba a matsayin Uwargidan Shugaban Kasa.
Gwamnatin ta ce Kwamishinan ‘yan sandan jihar na wuce gona da iri.