Manyan Labarai

Manyan Labarai

Mun soke hawan sallah don wanzuwar zaman lafiya — Aminu Bayero

Aminu Ado Bayero zai gudanar da sallah a ranar Lahadi da misalin ƙarfe 8 na safe a ƙaramar fadar Nassarawa.

Huɗubar Annabi (SAW) ta Ban-Kwana

Mun shaida lallai ne kai ka bayar da amana, kuma ka isar da sakon kuma ka yi nasiha.

Layyar Bana: Tsada a cikin kogin talauci

Ragunan da aka sayar kan Naira dubu 200 a bara yanzu farashinsu ya tashi zuwa Naira dubu 500.

HOTUNA: Yadda mahajjatan bana suke tsayuwar arfa

Ko a hadisi ma ya zo, Annabi SAW ya ce Arfa ita ce hajji.

Za a fassara huɗubar Arafa cikin harsuna 20 — Saudiyya

Hausa ne kaɗai harshen da ya samu damar shiga jerin harsunan da za a yi fassara da su a duk faɗin Najeriya.