Manyan Labarai

Manyan Labarai

An sanya dokar hana fita na sa’o’i 48 a Jos

Mutane da dama sun rasa rayukansu, yayin da wasu da dama suka jikkata a harin da wasu da ake zargin ’yan bindiga ne suka kai da misalin karfe 7:30 na

HOTUNA: Shettima, Ribadu, Gwamnoni sun halarci addu’a ta musamman da aka shirya wa Tinubu

Malaman yi wa Tinubu addu’ar samun lafiya, fikira da basirar yin mulki.

Kwankwaso ya fice daga jam’iyyar NNPP

Rahotanni sun bayyana cewar tsohon gwamnan ya kammala shirye-shiryen komawa jam’iyyar ADC a ranar Litinin.

Babban taron PDP muhimmin mataki ne na tunkarar zaɓen 2027 — Saraki

Saraki ya ce yana son ganin jam’iyyar ta daidaita kowane ɓangare da ke takun saƙa da juna.

HOTUNA: Yadda El-Rufai ke karɓar ta’aziyyar mahaifiyarsa

Masoya da manyan shugabanni da abokan aiki da na siyasa suna ta tururuwar zuwa miƙa ta’aziyya ga tsohon Gwamnan Jihar Kaduna, Nasir El-Rufai kan