Manyan Labarai

Manyan Labarai

Wakilan Aminiya sun tsallake rijiya da baya a Kano

“…na ɗauka sai ɓata-garin sun kashe abokin aikin nawa saboda yadda na ga suna ƙoƙarin burma masa wuƙa bayan ya faɗi shame-shame a ƙasa.”

An kama shi da kokon kawunan mutane 8

Ya dafa a hannun ’yan sanda a hanyarsa ta kai wa matsafa kokon mutane guda takwas a cikin buhu

NAJERIYA A YAU: ‘Kananan Hukumomi Na Daf Da Zama Mabarata’

Kananan hukumomi sun ce za a dora musu nauyi idan aka amince da mafi karancin albashin N62,000.

Gwamnoni na amfani da ɓata-gari wajen maguɗin zaɓe —Jonathan

Idan ka je wasu jihohi, gwamnoni sun shagaltu da ƙarfafawa masu laifi saboda siyasa.

A tanadi tsaro na musamman albarkacin bikin Sallah a Kano — Sarki Aminu Bayero

Wasiƙar Sarki Aminu Bayero ta bayyana jadawalin shagulgulan da za a gudanar.